Assalamu alaikum;Ramadan Mubarak!I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.Amin Summa Amin.Ramadan Kareem,
0 Members and 4 Guests are viewing this topic.
ai har da shi kansa TKT din.
Quote from: Muhsin on August 08, 2009, 12:41:15 PMai har da shi kansa TKT din.Gaskiyan kane Muhsinu! Amma kasan yawon kashe ahu yafi zaman kashe wando. Kuma zuw da wuri yafi zuwa wuriwuri!
Wheres IBB................Tunda aka shafa fatiha bai leko ba
Quote from: amira on August 02, 2009, 11:41:42 AMWheres IBB................Tunda aka shafa fatiha bai leko baTo dai gani Amarya ta kulle ni a daki, Allah ya tema keni na gano inda take ajiye mabudin, na mude na leko. Kina lafiya dai ince? Thanks for the concern