News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

PUT UR EID/SALLAH MUBARAKS HERE

Started by ummita, February 04, 2003, 11:40:46 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Mufi

Da fatan kowa yayi sallah lafiya Amin, Allah ya maimaita mana, Amin.
Life is like a flower; more exquisite and precious when shared with others.

thegood

eh mun yi sallah lafia ta kuma wuce ta bar wawa da bashi......
always believe in w't you do

Tukurtukur

haffy Eid el-fitr in arrears to you all K - Liners.  in fatar kunyi Sallah lafiya. 
Ummita uwar gata,  I am waiting for my goron Sallah! abi u don forget your son. mallam tukur, baban tukur, jikan tukur . . .     :) :) :)

Fateez



It is a bit late but EiD MubaRaK everyone! May Allah bless us all.

"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain


amira

Salamz!!!!!!!!
Everyone thats celebrating EIDUL FITR today
Just to say may ALLAH reward us for the completion of your
fasts (as we here are still fasting) ameen and have a great day
with plenty of smilez oh and do smile for me ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

Tukurtukur


Muhsin

Barka da Sallah, Jama'a.
Ya naga shiru ne, ko sai anga wata ne wa'ye da wa'ye?
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Bee

#112
Salam

BARKA DA SALLAH TO EVERYONE!!!

Ours is not until tuesday though but i wish you all the best!
Born To Bee Great

Jibo

Allah maimaita mana
'Yan uwa Allah maimaita mana
Malamai
Mun shekara lafiya
Malamai
An yi salla lafiya
Malamai
Allah maimaita mana
'Yan uwa Allah maimaita mana
Malamai
Azuminmu lafiya
Malamai
Sallarmu lafiya
Malamai
Addu'armu lafiya
Malamai
Anguwarmu lafiya
Malamai
Allah maimaita mana
Allah kara maimaita mana
Malamai
:D ;D :D ;D :D ;D ;)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

Myself wannan ai sai ki kashe mu da goro.
Har mutum sai yayi guzuri ma ya ajiye na daurin aure.

Jibo hala ka dan........lol.
Barka da sallah to all.
Allah ya karbi ibadun mu.
Surely after suffering comes enjoyment

MySeLf

Quote from: gogannaka on September 30, 2008, 12:10:23 AM

Har mutum sai yayi guzuri ma ya ajiye na daurin aure.


Lol gogan, har daurin Aure dai? hehehe lol
Well karka damu Allah yakaimu daurin auren
trailer din goro zamu aiko daga kano online
;D ;D
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

Mufi

Assalam Alaikum, Eid Mubarak to everyone, hope u had a wonderful day. Insha Allah we'll be celebrating Eid tomorrow.
Life is like a flower; more exquisite and precious when shared with others.

gogannaka

To myself madallah da gudummawar goro.Zan rubuta a littafin masu kawo gudummawa.

Mufi na san mutan gida za su sha girki,hadda irin wainar da kika koya wa Ummita ko?
Eid mubarak.
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

#118
Quote from: gogannaka on September 30, 2008, 06:38:40 AM
To myself madallah da gudummawar goro.Zan rubuta a littafin masu kawo gudummawa.

Mufi na san mutan gida za su sha girki,hadda irin wainar da kika koya wa Ummita ko?
Eid mubarak.

Da Alama dai har yanzu akwai burbushin kwadayin kwalam da makwalashen azumi tare da GGNK ;D ;D ;D ;D

Mufi, MYSELF, GGNK, DB, Muhsin, Nuruddeen, TKTK, Jibo, IBB, Ameera, BKG, Fateez, Rais, Bamalli, Sheriff05, Precious, Ummita, Dave, (who else?)
Barka da Sallah to yous all!! Allah Ya Maimaita mana. Allah Ya Sa muga ta badin badada ameen. Allah Ya Gafarta wa wa'yanda basu ga azumin bana ba sabo da sun rigamu gidan gaskiya (Hindu Rufai Waziri, Sheikh Ibrahim Abubakar Ramadhan na Tudun Nufawa, and duk musulman da suka mutu within this yr and in all previous yrs).  Let each of us take this moment mu karan ta musu Kulhuwallahu Ahad kafa bakwai, Allah Ya Garfarta musu Ameen.




Ghafurallahi lana wa lakum

Jibo

Allah! Allah! Allah!!! Don Allah! Allah Ya Allah Allah Ka sani Ya Allah Allah Ka taimaka! Wayyo, Allah! :'( :'( :'( :'( :'( :'( :'( :'( :'( :'(
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!