mu kya kya ta online

Started by bakinganga, August 15, 2004, 06:04:24 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

bakinganga

I THINK MANY OF US WILL ENJOY FUN STORIES ONLINE,
INA GAYYATAR DUK MAI LABARI MAI BAN DARIYA,LET HIM POST MU KYA KYA TAAAAAAAAAAAAA

Nuruddeen

Lallai kam wannan fa shi ne mu kya kya ta. A gaishe ka mallam bakin ganga
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Anonymous

lawsay

lets us start hearing jokes daga bakin katsinawa
Y NAME IS LAWAL IBRAHIM KATSINA

jaybee

Assalamu Alaikum. Da fatan wannan dan labari nawa zai sa dan kyakyata.

Wai wata rana ne wani Buzu ya je jin wa'azi wajen wani malami, sai ya ji malamin yana ta jero manyan alkaba'irai (manyan zunubai),ashe kuma shi Buzun duk yana aikata wadannan munanan kaba'iran. Da malamain ya gama wa'azi sai Buzu ya mike tsaye ya ce"Malam! ya aka yi kag gane ne?" 

jaybee

Assalam Alaikum 'yan'uwa. Da fatan dan wannan gajeren labarin nawa zai sa mu kyaykyata.
Wai wani Bafulatani ne ana koya masa farillan alwala, sai aka ce masa "wal fauru" wai shi irin ya san fassarar sai ya ce "da kura". wai ashe sunan kura da Fulatanci (Fauru).

amira

*Each day is definately defining me and finding me*

Dan-Borno

  ;D  ;D  ;D  ;D  Amma anyi sakaren bafillatani, kai da kazo neman ilmi kuma, ai sai ka tsaya a fassara maka.  To kai in ba bafillatani ba, me ya hada KURA a cikin ALWALA?

Ina fulanin forum dinnan ne?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Fateez

"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain

Dan-Borno

Yi mana shiru.  Even this your avatar, ai hoton babarbariya ce, meyasa baki sa ta bafulatana ba?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

alkanawi

ai ba ita ta kar zomon ba Alanguburo ;D ;D
"sild injin,marun kala,tyfin gilas" ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
ahm... ahm.....  :-X
Any more shawara D? :o :o :o :o :o
"corgito ergo sum"

Fateez

#11
Quote from: Dan-Borno on February 26, 2007, 04:37:47 PM
Yi mana shiru.  Even this your avatar, ai hoton babarbariya ce, meyasa baki sa ta bafulatana ba?

See me see wahala! hehe, abi i dunno my heritage? and who said

my avatar is a babarbariya? since when did barebari start wearing

saki?? Nah Danborno dont even claim... Dis kinda sense of style is

too much for yan borno to handle... maybe in a hundred years...i

mean even Demerchelier wud doff his hat...  8) 8) 8) 8) 8) 8) 8) 8)

Oh n by da way, Alkanawi and Dan borno, just like Husnaa mentioned earlier

on i also have some difficulty processing and decoding language u 2 write

these days. what language is it? kanuri-influenced hausa

or some hausa-scottish dialect i havent heard about? It wud be nice if you

could simplify it just a little bit. Please... and Thank you  :) :)
"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain

Dan-Borno

Quote from: alkanawi on February 26, 2007, 05:06:13 PM
ai ba ita ta kar zomon ba Alanguburo ;D ;D
"sild injin,marun kala,tyfin gilas" ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
ahm... ahm.....  :-X
Any more shawara D? :o :o :o :o :o
[/size]

To Alkanawi, tun da abin yazama haka, zan pasa taya.
Zan fadawa Mimun da Hakuri abin da ka fada min.

Mimun da Hakuri mu hadu a "CONFUSED" zakuji bayani.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

gogannaka

Quote from: Fateez on February 26, 2007, 05:42:44 PM
Quote from: Dan-Borno on February 26, 2007, 04:37:47 PM
Yi mana shiru.  Even this your avatar, ai hoton babarbariya ce, meyasa baki sa ta bafulatana ba?

Oh n by da way, Alkanawi and Dan borno, just like Husnaa mentioned earlier

on i also have some difficulty processing and decoding language u 2 write

these days. what language is it? kanuri-influenced hausa

or some hausa-scottish dialect i havent heard about? It wud be nice if you

could simplify it just a little bit. Please... and Thank you  :) :)

Gulmar yan matan forum dinnan suke.
Wani yare wai shi zaurance.Amma idan kika takura wa Dan barno zai gaya miki,kin san shi da rauni.
Ki dan yi masa rangwada da irin farin nan da kuke da ido,za ki sha labari.
Surely after suffering comes enjoyment

Fateez

Hehe, sounds like karatun da dinnan. Alif lam lam hakuri.

Rangwada? rufa min asiri! Plese o, i dont want Mrs. Borno

ta bi na da wuka ko kuma takobi... kuma idan koma gida

oga ya yi mini fada? Ba ruwana, i think i'd pass this one

continue ur gossip session pple, i'm outta here!

"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain