News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Make Me Laugh!

Started by bakangizo, May 04, 2005, 04:02:01 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 4 Guests are viewing this topic.

waduz

There was an Indian, a caveman, and a cowboy. One day they ran out of food and decided to go hunting. The Indian went out and got a bear, the caveman and the cowboy said, how did you get that? He said," Me find tracks me follow tracks me get bear." So the next day the cowboy went out and got a deer, the caveman said," How did you get that? He said "Me find tracks me follow tracks me get deer." So when the caveman got backs from his hunt all bloody, and disfigured. The Indian and cowboy said," How did that happen?" The caveman replied, "Me find tracks, me follow tracks me get hit by train!!"  ;D ;D ;D

 

bakangizo

Wai wani mutum ne yaje gidan abokinsa suna hira. Can sai dan abokin ya shigo gida, zai wuce dakinsa. Sai ya durkusa ya gaida su. Sai baban, with pride, ya ce da abokinsa, " ka san kuwa dan nan nawa Kabiru yanzu har ya shiga form six yake? Ai kwananan zasu yi SSCE!". Abokin uban ya dubi yaron da mamaki, yace "Iyye! Lallai lokaci na gudu".
Sai ya kalli yaron ya tambaye shi da turanci, "So Kabiru, can you speak English?"
Yaro ya amsa da takama, "Can you mana !" ;D ;D

HUSNAA

Quote from: Bakan~Gizo on January 22, 2008, 12:08:28 PM
Wai wani mutum ne yaje gidan abokinsa suna hira. Can sai dan abokin ya shigo gida, zai wuce dakinsa. Sai ya durkusa ya gaida su. Sai baban, with pride, ya ce da abokinsa, " ka san kuwa dan nan nawa Kabiru yanzu har ya shiga form six yake? Ai kwananan zasu yi SSCE!". Abokin uban ya dubi yaron da mamaki, yace "Iyye! Lallai lokaci na gudu".
Sai ya kalli yaron ya tambaye shi da turanci, "So Kabiru, can you speak English?"
Yaro ya amsa da takama, "Can you mana !" ;D ;D

falls off laughing!! ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

Bee

  Wai akwai wani basakkwace mai tumbi.Yana da wani dan karamin yaro wanda shekarun sa basu wuce 3 ba.Wata rana mutumin na kofar gida da yamma tare da abokan sa sai yaron ya fito wasa kusa da uban .Can yana cikin wasa sai ya tsaya ya kalli uban ya tambaye shi.
     'Baba,baba mi na na a cikin ga naka?'
Uban yayi shiru ya kyale shi kamar bai jishi ba.Yaron na tsammani bai ji shi bane sai ya kara tambayar shi
     'Baba,mi na na a cikin ga naka?Duk tutu na?
Born To Bee Great

HUSNAA

U know Bee, the little tot will never know just how near the truth he was.... ;D ;D ;D ;D (think tatse hanjin rago!!!) ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

HUSNAA


Some men were working at a sawmill when one of them got too close to the blade and his ear was chopped off and flew into the sawdust. The other guys  began to search  through the saw dust looking for it.
"I've found it!" yelled one co worker lifting an ear and showing it to the earless man.
"Keep looking" said the earless man. "Mine has a pencil behind it".
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

ajingi

I object to violence because when it appears to do good, the good is only temporary; the evil it does is permanent.

ajingi

Wai akwai wani Malami da Almajiran sa, amma ba'a shiri tsakanin matar Malamin da kuma Almajiransa. Saboda tsananin gaba dake tsakanin su, Idan matar Mallam ta saka musu abinci a tasa, bayan sun cinye sai su yi Kashi a Kwanon su rufe su aika mata da shi. Ita kuwa (Matar mallam) sai ta rinka shanya kashin a kan rumfa, da ya taru sai ta naimo kayan yaji da su daddawa (Kalwa) da maggi, gishiri da sauran su ta hada ta daka, kamar yajin kalwa. Bayan yan kwanaki sai ta rinka sa musu a cikin abinci ana kai musu. Da ganin haka sai sukayi tsammani ai yajin kalwa ne. Almajirai suka fara murna akan matar Malam tayi hankali har tafara sa musu yajin kalwa a abinci. Sai suka yanke shawarar su dai na aika mata da kashi a kwano. Suka daina yinkashin!!...a kullum abincin su ga mai ga Yaji...
Ana nan har yaji ya kare, sai suka ga an daina sa yajin. Sai suka je wajen matar:

Almajirai: Matar Mallam yaya kika daina sa mana yaji?
Matar Mallam: Wallahi na ga kundaina kashin ne, kuma wanda kuka yi ya kare, sai idan kunyi nan gaba sai adaka muku...

Wa aka cuta??????
I object to violence because when it appears to do good, the good is only temporary; the evil it does is permanent.

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

waduz

Labarin Sarkin Kwadayi.......


Wannan wani ne wai zai yi tafiya. Ya dauki jakarsa ya kama hanya. Kafin ya bar gari sai ya ratse gidan abokinsa don ya yi masa bankwana. Suka zauna suna gaisawa kafin ya kama hanya. Sai matafiyin ya hangi wata tukunya rimdediya akan wuta tana tafasa fuuu fuuuu, ga kuma matar maigidan tana ta iza wutar tana kuma kara ice. Tururi na ta fita daga karkashin marfin tukunyar. Sai kawai ya zauna ya dinga surutai da maigidan wai ko abin zai dahu a kawo musu. Sun zauna lokaci mai tsawo dai bai ga an sauke tukunya ba, balle a debo musu dahuwar. Sai ya ce wa maigida zan lallaba na tafi.
Maigidan ya rakashi har bayan gari. Ga kuma dare ya fara yi. Maigida ya dawo daga rakiya kenan bai jima ba sosai, sai ga wanda aka raka ya dawo a guje, yan haki. Ya ce, "kura!, wallahi kana bari na ban yi nisa ba, sai ga azzaluma, ta sa ni a gaba! Da kyar na iso nan!," Maigida ya ce to madalla tunda ka tsira. ai dan Wai dan ya tabbatar cewa nama ake dafawa, sai ya ce da maigidan "kuma wallahi tsakanina da kurar bai fi nan da tukunyan naman nan ba.! Sai maigida ya ce, "Ai ba nama bane a cikin tukaunyar ake dafawa, kalwa ake dafawa don yin daddawa."! Sai bakon ya ce, "kalwa.?!", to bari na matsa na yi gaba! ;D
   

bakangizo


Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

bakangizo

#508
One beautiful December evening Huan Cho and his girlfriend Jung
Lee were sitting by the side of the ocean.

It was a romantic full moon, when Huan Cho said "Hey baby, how
about playing Weeweechu."

"Oh no, not now, lets look at the moon" said Jung Lee.

"Oh, c'mon baby, let you and I play Weeweechu. I love you and
it's the perfect time," Huan Cho begged.

"But I would rather just hold your hand and watch the moon."

"Please Jung Lee, just once play Weeweechu with me."

Jung Lee looked at Huan Chi and said, "OK, we'll play
Weeweechu."....


(Scroll down)
'
'
'
'
'
'
'
'
'
'
'
'
Huan Cho grabbed his guitar and both sang....

"Weeweechu a melly Chlistmas,
Weeweechu a melly Chlistmas,
Weeweechu a melly Chlistmas,
and a happy New Year
."     ;D ;D


precious