News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Daily Ramadan

Started by *~MuDa~*, September 23, 2006, 05:34:31 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

bakangizo

Quote from: gogannaka on August 19, 2009, 06:23:08 PM
LOL,
I cherish my freedom.
And i cherish my Kunu da sahur.
Unfortunately where i am there is no light,no cooker and no risho.
I wonder how i will even be breaking my fast or doing sahur.
E be like say i will arrange with one mai shayi ya rinka dama min kunun,ko kuma na je mosholaci in karbi sabil.


Wait till you taste the sweetness of matrimonial incarceration ;D Ina kake ne haka? Kauyen kayayau?

HUSNAA

Quote from: Bakan~Gizo on August 19, 2009, 05:24:43 PM
Alhamdu Lillah. Allah ya kawo mu. Allah Ya bamu ikon ibada tsarkakkiya, kuma Ya bamu ladan yin sa, amin.

Bari in fara da sahur  ;D Kamar kowace shekara, wani ya taimaka mana da tips akan sahur. Hajia used to help with valuable tips in this regard.

Which Hajiya I wonder? Hajiya ummita ko?
Ghafurallahi lana wa lakum

HUSNAA

Quote from: Jibo on August 20, 2009, 03:27:53 PM
Allah Ya sa bana za'a dauki azumi jama'a baki daya ba tare da sabanin ranaku ba! Domin an tattake kasa a kai a can Zariya. Da alamun an sami nasarar hadin kai wajen ganin wata.

The best food for sahur is hot tea with two slice of bread. ;D

I agree Jibo. Make that a chocolate drink bcos tea has tannin which increases the feeling of hunger.
Kunun tsamiya for sahur? lol You want to wake up da kwannafi in the morning GGNK?
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

Husnaa i didn't use to take it because i thought it would give me kwannafi untill i tried it one say.
Kin san abun da ake kira 'aji garau'...that is how it feels.

BKGZ a birni nake.
Wai yaushe ne za'a fara azumin ne?
Weirdly i will start my own in Calabar.
Allah ya sa mu cikin bayin shi da zai 'yanta wannan azumin.
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Quote from: gogannaka on August 20, 2009, 08:18:53 PM
Wai yaushe ne za'a fara azumin ne?
Weirdly i will start my own in Calabar.
Allah ya sa mu cikin bayin shi da zai 'yanta wannan azumin.

Tomorrow.

The Prophet Muhammad, may Allah exalt his mention, said: "When you see it (the new month of Ramadhan) observe fasting, and when you see the new moon of the next month, stop fasting. If cloud, haze or the like, obsecures the new moon of Ramadhan then complete Sha'aban as 30 days. (Ibid).
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Dan-Borno

Dedicated to all the Bachelors in the house:
Gwabro tashi gari ya waye - Gwabro
Gwabro mai azumin jemage - Gwabro
Gwabro mai sahur da karago - Gwabro
Gwabro kayi .... wa katifa - Gwabro
Gwabro tashi gari ya waye - GwabroA sha ruwa lafiya
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

amira

*Each day is definately defining me and finding me*

gogannaka

Quote from: amira on August 21, 2009, 06:52:07 PM
Eyya ;D ;D ;D

Hmm,su Amira kenan.
Wannan 'eyya' din ta mecece?

Ya kamata jibo da DB su gane mene nufin gwauro.
Gwauri shine wanda yayi yayi ya yi aure amman ya kasa.
Ni kuwa yaro 'dan kwalisa' yanzu nayi aure ai sai a rinka yi min wayo.
I will wait sai na kara wayo so idan kuna so ku je ku dauko dan kwairo ko Dbanj su yi min waka  :P

For the first time in my lifetime an ce wai ba'a ga wata ba.
Yan Nigeria zasu ji dadi saboda zamu fara azumi da sa'udiyya.
Sai kuma na samu labari cewa an ga wata garai garai yau,which from what i have been hearing before,it means the moon is at least a day old.
Surely after suffering comes enjoyment

*~MuDa~*


Ai ingaya maka yau da ido na ga wata, in the early minutes of maghrib, i've never seen the moon a day prior to the beginning of ramadan until yesterday. Funny enough, akwai wani dan ganin wata on my street, mallamin almajirai ne, traditionally, he starts his azumi after 3 days, to today i was watching him starring at the moon. With wonder with his Koro koro eyes lol.
[/green]
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

Muhsin

Ya salam! Nikam da daure na fara. Wayyo Allah! :'(
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

HUSNAA

Muhsin hala baka azumin sunna sai farilla... wanan korafi haka!!! ;D ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

Muhsin

Ko kadan, wallahi.

Abun ne ban shirya masa ba kwata-kwata.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Muhsin! ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
Allah Sarki! Gwauro da wuyar sha'ani yake kullum.
Amma dai GGNK ka zamo burun-burm kanka da ...
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

*~MuDa~*


Ni dai alhamdullahi wannan azummin, bana jinta sosai tukunna.
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc