News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

santi

Started by baby_gal_84, May 30, 2003, 10:25:22 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 4 Guests are viewing this topic.

dan kauye

This thread's boring @ best.Imm'a need you people to post something refreshing,original & real life-relatable.
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

neozizo

Quote from: "Dan Kauye"This thread's boring @ best.Imm'a need you people to post something refreshing,original & real life-relatable.
No Whala.U no eat any delisous meal lately ne make u 'un-boring' d thread?
ur signature is real refreashing.love it.

Dante

Any new santi's for this year .. santi is done always
during ramadhan, no doubt. coz most ppl r empty.

Any new experiance... ?
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

amira

Well done Dante for finding this thread its about time it came out ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

bakangizo

kin yi santi kenan ;D Oya, gaya mana muji.

amira

Tafdijan!!! BKG ka fara ai kai ne za'a tambaya wannan irin loadin daka keyi tashin suhur ;D ;D ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

thegood

Kwarai kuwa shi ya kamata ya bamu labarin santin da yake yi  :D
always believe in w't you do

amira

Uhmmm, BKG oya come out from where you are hiding nasan dai buga santi kakeyi, bamu labari.  :) :D ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

bakangizo

Ok, ok. let me confess. I was this sahur, see? Kwaram sai Nepaphcn suka kawo wuta. Sai nace bari in yi maza karasa wani episode na prison break da nake kallo. Na dauki remote control zan kunna dvd, sai na ga abin ya ki kawo wuta. Ashe dai I was pointing the remote control at the food flask, instead of the dvd :o ;D

thegood

Hahahaha, ai da sai food flask din ya fara zuba ma abincin.......
always believe in w't you do

amira

#85
Lol @BKG.
Quote from: thegood on September 23, 2007, 12:36:24 PM
Hahahaha, ai da sai food flask din ya fara zuba ma abincin.......
A kuwa now thats what i call service ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

Dante

_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

IBB

Quote from: Bakan~Gizo on September 23, 2007, 12:25:52 PM
Ok, ok. let me confess. I was this sahur, see? Kwaram sai Nepaphcn suka kawo wuta. Sai nace bari in yi maza karasa wani episode na prison break da nake kallo. Na dauki remote control zan kunna dvd, sai na ga abin ya ki kawo wuta. Ashe dai I was pointing the remote control at the food flask, instead of the dvd :o ;D

lol lol lol. Ur mind is telling u is time for 'Food break' not prison break lol
IHS

thegood

Bari in baku wani labarin santi da wata sister tayi muna cin freesh fish pepper soup kuma lokacin buda baki ne, bayan kowa ya dukufa yana fama, sai kawai ta ce in tambaye ku mana. sai muka amsa mata cewa Allah yasa mun sani. Budar bakinta ke da wuya sai tace amma wannan kifin ba a samun sa a kowane irin ruwa ko?  ;D sai duk muka kwashe da dariya.
always believe in w't you do

waduz

Wannan santin nina tafka shi, amma dai ya koya man hankali dan friends din basu man da wasa ba! Wato a wajen aikinmu aka gina mana sabon ofis. Ran da muka shige sabon ofis din da karfe sha biyu muka fito break. Da ma mu biyar ke taruwa kullum mu ci lunch mu koma aiki. To, a rannan dai, an hau kan su shinkafa da salad ana ta faman ci. Da cokali cike a hannuna, sai na daga kai na dubesu na ce, "yau fa mun koma sabon ofis din mu." Shegu, sai suka yi shuru kamar ba su ji abinda na fadi ba. Sai can wani daga cikinsu ya ce, "shago!" Aka tuntsure da dariya, har na tashi ina zaginsu na shiga daki. ;D