News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Daily Ramadan

Started by *~MuDa~*, September 23, 2006, 05:34:31 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 4 Guests are viewing this topic.

gogannaka

DAILY RAMADAN

Yau kamar wasa har an yi azumi goma sha bakwai.
If you have not made good use of the opportunity try to make so now because it will come to pass like the blink of an eye.
Allah ya karbi ibadun mu.
Surely after suffering comes enjoyment

Dan-Borno

DAILY RAMADAN

Gaskiya yan uwa muji tsoron ranar da zamu tsaya a
gaban Allahu subhanahu wata'ala, ranar da za ace mana
"Ikra Kitabak...., ka karanta littafinka da kanka, ka zama
sheda wa kanka abisa abubuwan da ka aikata a nan
gidan duniya.

Muji tsoron Allah ya yan'uwa yan forum, muyi amfani da
wannan dama mu ciyar da wadanda basu da shi, musamman
ma MARAYU, mu dinka musu kayan sallah kuma muyi musu
hidima lokacin bikin sallah saboda su san cewa lallai muma
iyayensu ne.

Muji tsoron Allah, muyi ibada don Allah, mu guje wa riya.

Allah ya karbi ayyukanmu na ibada.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Jibo

DB! Musamman wadanda suka jigata lokacin rikicin Boko Haram! Da wadanda suka rasa iyayensu a lokacin rikicin! Allah Ya bamu ikon yi da halin yin! :( :( :(
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

amira

*Each day is definately defining me and finding me*

Jibo

A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

EMTL

Assalamu alaikum,
Amiyn Yan uwa Allah (SWT) yasa muna cikin Yantattu daga Azabarsa ta duniya da lahira.
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

Lawwali

Oh Brothers and Sisters, whoever breaks his fast let him put forward our country in his prayers may ALLAH raise a savior for this country, and there is one around may HE hasten his appearance.
it takes oppressed and oppressor for oppression to occur

bakangizo

IBB

IHS

Jibo

Quote from: IBB on September 10, 2009, 11:45:54 PM
Ouh la la Barka da shan ruwa.
Ina jin IBB ka yi kat da Shna ruwa ke nan! Irin wannan waka da shewa ai na wanda yayi gyatsa ne! Allah Ya kara san barka!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

bakangizo

Kai, yau fa azumin nan da alamar zai dan gara ni. Na fara hamma tun yanzu ::)

Nuruddeen

SALAMUN ALAIKUM AYYUHAL MUSLIMUN! Tun da Azumi nan ya shigo bamu ce komai ba. Allah yasa kowa yayi a sa'a 'yan uwa. A tsananta Ibada. Tunda ya shiga Ashirin da...yanzu zaiyi sauri ya kare. Sai ayi hattara. In tan surullaha yan surukum wayu sabbit akhdamakum. Amma wala kinna aksarannasi la ya'a lamun. Kalilan yata zakkarun. Allah ya sa mu dace.
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Jibo

Quote from: Nuruddeen on September 12, 2009, 12:47:57 PM
SALAMUN ALAIKUM AYYUHAL MUSLIMUN! Tun da Azumi nan ya shigo bamu ce komai ba. Allah yasa kowa yayi a sa'a 'yan uwa. A tsananta Ibada. Tunda ya shiga Ashirin da...yanzu zaiyi sauri ya kare. Sai ayi hattara. In tan surullaha yan surukum wayu sabbit akhdamakum. Amma wala kinna aksarannasi la ya'a lamun. Kalilan yata zakkarun. Allah ya sa mu dace.

Allah Ya gafarta MALLAM! Aminnn
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

EMTL

Quote from: Bakan~Gizo on September 12, 2009, 11:25:58 AM
Kai, yau fa azumin nan da alamar zai dan gara ni. Na fara hamma tun yanzu ::)

Assalamu alaikum,
Ina bada shawara a rink sahur da Dabino.
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

bakangizo